ha_tn/jdg/19/20.md

116 B

ya kawo Balebinn cikin gidansa

Wannan na nuna cewa tsohon mutum ya gayyaci Balebi da bayinsa su kwana a gidansa.