ha_tn/jdg/19/14.md

278 B

suka juya

Duba yada zaka fassara a wannan a Alƙalai 19:11. AT: "tsaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a dandalin birnin

wannan kuma ana kiranta wurin kasuwa

domin su kwana a gidansa

Wannan jumla na nufin wani mutum ya gayyace su ya kwana a gidansu.