249 B
249 B
Yana da jakai biyu shiryayyu domin hawa
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Ya sa sirddadai a kan jakansa biyu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mu juya
Wannan ya nuna cewa ya bar hanyar ya yin wani abu ne.