ha_tn/jdg/19/07.md

279 B

Ka ƙarfafa kanka, ka jira sai rana tayi

Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "Ku ci abinci don ku sami ƙarfi don tafiya ko kuma jira har sai da rana don tafi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])