337 B
337 B
A waɗannan kwanaki
Wannan magana tana gabatar da farawar wani abin aukuwa a cikin layin labari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
a wani ƙauye
yanki mai nisa; nesa da inda yawancin mutane ke zama.
Amma kuyangar tasa ta yi masa rashin aminci
Wannan yana nufin cewa ta fara yin barci tare da wasu mazajen.