313 B
313 B
Me kuma ya rage mani?
AT: "Babu abin da na rage" ko "Kun ɗauki duk abin da yake da muhimmanci a gare ni." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Da Mika ya ga cewa sun sha ƙarfinsa
Wannan yana nufin Danawa. Sun fi karfin Mika da mutanensa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)