421 B
421 B
ka kira mutanen da ke maƙwaftaka da gidan Mika suka tattaru
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "ya tara mazajen da suke zaune a gidaje kusa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Me ya sa ku ka tattaro kanku
Za a iya fassara wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: "Ba lallai ne ku kira mutanenku don su gudun bayan da mu ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)