ha_tn/jdg/18/19.md

343 B

Wanne ne ya fi maka ka zama firist na gidan mutum ɗaya, ko kuwa ka zama firist na kabila da kuma ɗaya daga cikin zuriyar Isra'ila

Za a iya rubuta wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: "Zai fi kyau ku zama firist na kabila cikin Isra'ila fiye da zama firist a gidan mutum ɗaya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)