ha_tn/jdg/18/13.md

341 B

Kun kuwa san cewa a cikin gidajen nan akwai falmarar haikali, da allolin gida, sassaƙaƙƙiyar siffa, da siffar ƙarfe da aka sarrafa

Da 'yan leken asirin biyar sun faɗi waɗannan ga danginsu don ƙarfafa su don satar waɗannan abubuwan. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])