473 B
473 B
Ba za kuyi wani abu ba?
Za a iya rubuta wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: "Ya kamata kayi wani abu yanzu!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]])
Kada ku yi jinkirin kai hari
AT: "Hanzarta!" "Kai farmaki!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
wurin da babu rashin komai a ƙasar
AT: "ƙasar tana da komai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)