ha_tn/jdg/18/07.md

273 B

La'ish

Wannan sunan birni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Babu wanda ya taɓa yin nasara da su

"Babu wanda ya ci su da yaƙi da babu wanda ya yi zalunta su ta kowane hanya"

ba su da wata hurɗa da kowa

"Ba su da kasuwanci tare da bare."