ha_tn/jdg/17/10.md

167 B

kuma saurayin ya zame wa Mika kamar ɗaya daga cikin 'ya'yansa maza

Wannan yana nuna cewa dangantakar da ke tsakanin Balebi da Mika ta zama kamar mahaifin da ɗa.