290 B
290 B
Akwai wani mutum
Wannan wata hanya ce da za a gabatar da sabon mutum zuwa layin labari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)
Mika
Wannan sunan mutum ne. Amma ba ɗaya bane mutumin da ya rubuta Littafin Mika. (Duba: " rc://*/ta/man/translate/translate-names)