369 B
369 B
ta sa barci ya kwashe shi a bisa cinyarta
"ta sa shi barci"
a bisa cinyarta
Wannan na nuna cewa ya kwana da kansa a bisa cinyarta. AT: "da kansa a bisa cinyarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ƙarfinsa ya riga ya rabu da shi
AT: "karfinsa ya tafi" ko "bai kasance mai ƙarfi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)