ha_tn/jdg/16/15.md

648 B

Ta yaya za ka ce, 'Ina son ki,' amma baka iya faɗa mani asirinka ba

Za a iya rubuta wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: "Lokacin da kuka ce 'ina son ku', larya kuke yi domin ba ku raba asirin ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ta dinga gasa masa tsanani ta wurin maganganu, ta tsananta masa ƙwarai

AT: "ta yi iya kokarin ta don lallashe shi ... ta ci gaba da kokarin matsa masa lamba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya gwammace ya mutu

Wannan bayanin ya jaddada irin baƙin cikin da Samsin ya ji. AT: "ya kasance mai baƙin ciki sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)