333 B
333 B
Yadda ka ruɗe ni kenan kuma ka yi mani ƙarya
Delila ta yi amfani da waɗannan jumlolin don jaddada yadda take fushi da Samsin. AT: "Kun yaudare ni sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Mutanen kuwa 'yankwanto
Wannan na nuna cewa sun kasance suna ɓoye kuma suna jiran lokacin da ya dace don kai hari.