ha_tn/jdg/16/08.md

424 B

Yanzu

A nan amfani da wannan kalmar wajen dakatar da wani sashin asalin labari. A nan marubucin na ba da bayayin karin haske game da mazajen Filistiyawa waɗanda suke jira su kama Samsin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Filistiyawa suna kanka

Kalmomin "a kansu" na nufin cewa suna shirye su kama masa". AT: "Filistiyawa suna nan don su kama ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)