ha_tn/jdg/16/06.md

331 B

ta yaya za a iya ɗaure ka, domin a mulke ka

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: " ɗaure ku don sarrafa ku" (Duba: " rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da ɗanyen ƙiri

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "waɗanda bai ba bushe ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)