320 B
320 B
yaudari
Duba yadda zaka fassara a wannan a Alƙalai 14:15.
domin ki gane inda babban ƙarfinsa yake
Wannan karin magana ne; yana nufin inda babban ƙarfinsa ya fito. AT: "abin da ke ba shi karfi sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ta yaya zamu sha ƙarfinsa
"ta yaya zamu iya rinjaya masa"