ha_tn/jdg/16/01.md

248 B

Gazawa

Waɗannan su ne mutanen Gaza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Suka yi tsit dukkan tsawon daren

Mai yiwuwa ma'anar su ne: 1) "ba su yi hayaniya ba a dukan dare" ko "Ba su yi ƙoƙarin kai masa hari dukan dare ba."