ha_tn/jdg/15/11.md

549 B

Ba ka san cewa Filistiyawa ne ke mulkinmu ba? Mene ne ka yi mana haka

Mazajen Yahuda sun yi waɗannan tambayoyin don su tsauta wa Samsin. AT: "Kun san cewa Filistiyawa suna mulkinmu amma kuna nunawa kamar ba su bane. Abin da kuka yi ya cutar da mu sosai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sun yi mani, saboda haka nima na yi masu

Samsin yana nufin yadda Filistiyawa suka kashe matarsa da yadda ya kashe su domin ɗaukar fansa. AT: "Sun kashe matata, don haka na kashe su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)