ha_tn/jdg/15/09.md

337 B

da shirin yaƙi

"suka shirya kansu don yaƙi"

Lehi

Wannan sunan gari a cikin Yahuda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kuma mu yi masa yadda ya yi mana

AT: "kashe shi kamar yadda ya kashe da yawa daga mutanenmu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])