424 B
424 B
yace masu
"ya cewa da Filistiyawa"
Sai ya datsa su gunduwa-gunduwa, kwankwaso da cinya
Wannan bayanin cikakken ne na yadda Samsin ya kashe Filistiyawa. AT: "Ya yanyanka jikinsu guntu-guntu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
kogon
Wannan shi ne buɗewa a cikin tudun ko a gefen tsauni
Itam
Wannan sunan yankin dutse ne kusa da Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)