ha_tn/jdg/15/03.md

243 B

Wannan karon ba ni da hakkin Filistiyawa duk zafin da zan sa masu game da wannan al'amari

Samsin ya tunanin cewa ba zai zama mai laifi ba idan ya farmaki Filistiyawa domin sun zalunce shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)