307 B
307 B
mazajen garin
Wannan na nufin dangin matar Samsin. AT: "samari" ko "dangin ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Da ba domin kun yi huɗa da karsanata ba, da ba ku gano amsar karin maganata ba
AT: "idan baku yi amfani da matata ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)