ha_tn/jdg/14/01.md

318 B

Timna

Wannan sunan birni a cikin Kwarin Sorek. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ku ɗauko mani ita ta zama mata ta

Wannan karin magana ne. Samsin yana neman iyayensa suyi magana da iyayen matar game da aure. AT: "Yi shiri domin ni ya aure ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)