430 B
430 B
Yaron ya yi girma
"ya zama ya girma" ko "lokacin da ya balaga"
Ruhun Yahweh ya fara ƙarfafa shi
AT: Ruhun Yahweh kuwa ya fara yin amfani da Samsin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Mahane Dan
Wannan sansani ne na ɗan lokaci kabilar Dan suka zaune a ciki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Eshtawol
Wannan sunan gari ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)