503 B
503 B
aikin mugunta a fuskar Yahweh
Duba yadda zaka fassara a wannan a Alƙalai 2:11
ya bayar da su a hannun Filistiyawa
A nan "hannun" na nufin iko don samun nasara a yaƙi . AT: "Yahweh yarda Filistiyawa kayar da Isra'ilawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Zora
Wannan sunan gari a cikin Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Danawa
mutanen daga kabilar Dan
Manowa
Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)