218 B
218 B
Yahweh ya ɗaukar maka fansa a kan abokan gabarka
Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "Yahweh ya ɗauki fansa a kan maƙiyanku, Amoniyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)