392 B
392 B
Sai Ruhun Yahweh ya sauko kan Yefta
Wannan karin magana ne. AT: "Ruhun Yahweh ya dauki iko da Yefta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ya ratsa ta Giliyad da Manasse, ya kuma ratsa ta Giliyad ɗin Mizfa, daga Giliyad ɗin Mizfa
AT: "ya tattara mazaje don sojojinsa, ya haye Giliyad da Manasse ... daga Mizfa ta Giliyad" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)