ha_tn/jdg/11/23.md

699 B
Raw Permalink Blame History

Ba zaku mallaki ƙasar da Kemosh, allahnku yake ba ku ba?

A nan, Yefta yana tsauta wa sarkin Amoniyawa. AT: "Sai dai ku mallaki ƙasar da Kemosh, allahnku, yake ba ku." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Kemosh

Wannan shi ne sunan da allahn ƙarya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yanzu ka fi Balak ɗan Ziffo, sarkin Mowab ne?

A nan, Yefta yana tsauta wa sarkin Amoniyawa. Wannan za a iya fassara ta a matsayin wata sanarwa. AT: "Ba ka fi Balak, ɗan Ziffo, wanda shi ne sarkin Mowab." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Balak ... Ziffo

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)