ha_tn/jdg/11/21.md

237 B
Raw Permalink Blame History

Allah na Isra'ila, ya ba da Sihon da mutanensa a hannun Isra'ila

A nan "hannun" tana nufin iko don kayar a yaƙi. AT: "Yahweh ya ba da ikon Isra'ila a kan Sihon da duka mutanensa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)