ha_tn/jdg/10/10.md

247 B

mutanen Isra'ila suka yi kira ga Yahweh

Wannan yana nufin cewa mutanen Isra'ila sun yi ta roƙon Yahweh don neman tamaiko.

Ma'oniyawa

Waɗannan sune mutanen daga zuriyar ko iyalin Ma'on. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)