478 B
478 B
Yahuda ... Benyamin
"Yahuda" da "Benyamin" na nufin mutanen wadanda kabilan. AT: "mutanen daga kabilar Yahuda ... mutanen daga kabilar Benyamin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
gidan Ifraim
A nan "gida" na nufin mutanen daga kabilar Ifraim. AT: "mutanen daga kabilar Ifraim" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a wulaƙanta Isra'ila
AT: "don haka Isra'ilawa kuwa suka wahala sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)