ha_tn/jdg/09/55.md

201 B

Yahweh ya mai da muguntar mutanen Shekem ta koma kan su

Wannan karin magana ne. AT: "Yahweh ya hukunta mutanen Shekem saboda muguntar da suka aikata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)