271 B
271 B
Abimelek ya yi faɗa da birnin dukkan yini
A nan Abimelek na wakilce kansa da sojojinsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
ya barbaɗa mata gishiri
Yaɗa gishiri yana hana wani abu tsiro a can. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)