265 B
265 B
Aruma
Wannan sunan birni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ya kai masu hari ya kashe su
A nan "ya" na nufin Abimelek wanda yake wakilta kansa da dukkan sojojinsa. AT: "suka farmaki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)