ha_tn/jdg/09/38.md

268 B

Ina maganarka ta fankama yanzu

"Ba ku da girman kai yanzu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Da yawa suka faɗi da raunuka

Wannan karin magana ne. AT: "mutane da yawa sun mutu sakamakon raunuka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)