ha_tn/jdg/09/36.md

183 B

Kana ganin inuwoyi a kan duwatsu ne kamar mutane

Zebul yana ƙoƙarin rikitar da Ga'al kuma ya hana shi shirya yaƙi. AT: "Wancan ba mutane ba, sune inuwoyi ce kawai a kan tuddai"