ha_tn/jdg/09/19.md

443 B

Amma idan ba haka ba ne

AT: "Amma idan ba ku yi wa Yerub Ba'al da iyalinsa dai-dai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Bari wuta ta fito daga mutanen Shekem da Bet Millo ta cinye Abimelek

Yotam yana magana la'ana. Ya yi magana game da mutanen Shekem da Bet Millo suna lalata Abimelek. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Biya

Wannan sunan birni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)