355 B
355 B
ya sami wuri a ƙarƙashin inuwata
AT: "a zauna lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
idan kun yi abin da ya wajaba ga Yerub Ba'al da gidansa, kuma kun yi masa horon da ya kamata
AT: "Idan kun yi abin da yake dai-dai kuma Yerub Ba'al ya cancanci ku kashe duk 'ya'yansa maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)