ha_tn/jdg/09/07.md

636 B

Muhimmin Bayani:

Yotam ya fara ba da wani misali inda itatuwa ke wakilce ƙungiyoyin mutane daban-daban. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parables)

Sa'ad da Yotam ya ji haka

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Lokacin da Yotam ya ji cewa Abimelek ya kashe saba'in 'yan'uwansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Itatuwa suka je domin su naɗa sarki. Gama sun ce da itacen zaitun ka zama sarkinmu

A cikin wannan misali Yotam ya bayyana itatuwa yin abubuwan da cewa mutane suka yi. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parables]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])