ha_tn/jdg/09/01.md

179 B

ni ƙashinku ne da jikinku

A nan "ƙashinku ne da jikinku" na wakilce kasancewa dangi ne. AT: "Ni memba ne a cikin iyalinku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)