ha_tn/jdg/07/22.md

347 B

Yahweh ya sa kowanne sojan Midiyanawa ya ɗauki takobi gãba da ɗan'uwansa

AT: "Yahweh ya sa kowane Midiyawa ya yi yaƙi da 'yan'uwansa sojojin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Bet Shitta ... Zerera ... Abel Mehola ... Tabbat

Waɗannan sunayen garuruwa da birane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)