ha_tn/jdg/07/20.md

219 B

Takobin Yahweh da na Gidiyon

A nan "takobi" yanan nufin yaƙinsu. AT: "Mu yi yaƙi domin Yahweh da kuma domin Gidiyon" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])