ha_tn/jdg/07/09.md

458 B

ka kai wa sansanin hari, domin zan ba ka nasara a kansa

AT: "Ku yi yaki da Midiyawa a cikin sansaninsu, domin zan taimake ku nasara a kansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Fura

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ƙarfin halinka kuma ya ƙarfafa

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "abin da kuka ji zai karfafa ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)