ha_tn/jdg/07/04.md

236 B

Ni kuma zan rage yawansu domin ka a wurin

A nan "kamba " na wakilce sojojin. Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "A can, zan nuna maka yadda ake rage adadin maza" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)