ha_tn/jdg/07/02.md

637 B

domin in ba ka nasara kan Midiyanawa

AT: "a gare ni in ba ka damar zama nasara bisa Midiyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ka shaida a cikin kunuwan mutanen

A nan "kunnuwa" na nufin mutum gaba ɗaya. AT: "ka yi shela ga mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Duk wanda ya ke jin tsoro, duk wanda ke rawar jiki

Waɗannan jumla suna nufin abu ɗaya ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

dubu goma kuma suka rage

AT: "10,000 mutane ko mazaje suka rage" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])