ha_tn/jdg/05/31.md

535 B

bari masu ƙaunar shi

"bari waɗanda su ke ƙaunar Yahweh"

kamar rana sa'ad da ta tashi a cikin karfinta

Mutanen Isra'ila na so su zama kamar rana da ta tashi, domin ba wani al'umman da sojojinta na da ikon hana rana tashiwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ƙasar ta sami salama

A nan "ƙasar" na wakilce mutanen Isra'ila. AT: "Mutane Israi'la ya zauna lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

na shekaru arba'in

"na shekaru 40" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)