ha_tn/jdg/05/26.md

409 B

Ta sa hannunta a turken rumfa

"Yael ta kama turken rumfar da hannun hagun"

da guduma a hannun damarta

Ana iya bayana wannan wannan a cikakiyar jimla. AT: "ta kuma riƙe guduma a hannun damarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

fadi laƙwas

ba ko karfin motsi

aka kashe shi ƙarfi da yaji

AT: "ta kashe shi" ko "ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)